Video Programs

Trailer: Show Naija 3rd Program – Ali Sani

Show Naija Program

Watch The Trailer Below:

SHOW NAIJA PROGRAM
ALI SANI


Assalamu alaikum Muna Gabatarmuku Da Babban Bakonmu A Wannan Lokaci Mai Suna Ali Sani. Zamu so muji wasu abubuwa dan gane da rayuwarshi da kuma wasu kalubale Daya fuskanta Tare Da Bayar Da shawarwari ga matasa da kuma masu kallo da saurare.
Insha Allah A yanzu zamu tattauna a wannan fili namu mai suna Show Naija. To masu kallo sai ku kasance tare damu domin kuji yadda tattaunawarmu zata kasance da babban bakonmu Ali Sani Sannan bari mu shiga cikin shirin gadan gadan.

TAMBAYA

1: Menene Takaitaccen Tarihin Rayuwarka?

2: Shin Wasu Sana’oi Kayi A Rayuwarka a baya zuwa yanzu?

3: Wasu irin kalubale ka fuskanta akan sana’arka?

4: Nasan kayi harkar internet Kuma Kana Da YouTube Mai Suna ‘Hausa Pro Tv’ Yaya Akayi Sunan Ya Samo Asali?

5: Kalubale fa?

6: Wacce shawara zaka bawa matasa masu son shiga harkar internet?

7: Wasu irin kalubale kake tunanin matasa zasu fuskanta idan suka shigo harkar internet da kuma

8: Kana Da Aure?

9: Wani Kalar Abinci Kafi so

10: Me Kake Tunani Ga Masu Yin Bad Comment A Social Media Sannan Kuma Meyamata Sunayi Maimakon Haka?

11: Wasu Shawarwari Zaka Bawa Masu kalli da sauraro? 12: Mungode Da Kasancewa Damu Da Kayi


Muna Godia Ali Sani, Masu kallo Wasu Darasi Zaku Dauka Akan Shawarwarin Da Malam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button