
Amfanin Cin Maza Da Madara Ga Mata, Kaza tana da amfani sosai ga jikin dan adam domin kuwa tana daga dangin nama mai amfani da kuma bada lafiya idan an samu anci.
Amfanin Cin Kaza Da Madara Ga Mata
Kaza Da Madara suna da amfani sosai ga lafiya ga dalilai kamar haka:
1. Ƙara Ni’ima da Sha’awa:
Madara da kaza na cike da sinadarai masu ƙarfafa sha’awa da ƙara jin daɗi lokacin saduwa.
2. Ƙara Jinin Jiki:
Kaza da madara na taimakawa wajen ƙara yawan jini, yana hana gajiya da jiri musamman ga masu haila ko masu ciki.
3. Gyarawa da Cikakken Ciki:
Ga mace da ke son kiba ko cikakken jiki mai lafiya, cin kaza da madara na taimaka wa wajen tara ƙiba ta halitta.
4. Kyautata Fatar Jiki:
Sinadaran protein da vitamin B da ke cikin su na taimakawa wajen haskaka fata da hana bushewa.
5. Gina Kasusuwa da Ƙarfafa Gaba:
Madara na dauke da calcium da vitamin D, wanda ke kara ƙarfan ƙashi da cinya – yana taimakawa wajen gujewa rauni.
6. Ƙarfafa Garkuwar Jiki:
Kaza da madara na da sinadaran kariya da ke hana mace kamuwa da cututtuka cikin sauki.
7. Yana Sake Lafiyar Jiki Bayan Haila:
Madara da nama sukan dawo da sinadarai da mace ke rasa lokacin al’ada.
8. Yana Taimakawa Lafiyar Nono:
Musamman ga masu shayarwa – yana ƙara ingancin madarar nono da kuzarin uwa.
9. Kara Kuzarin Motsa Jiki:
Mata masu aiki da gajiya ko masu juna biyu za su amfana da kuzari da karfi da kaza da madara ke bayarwa.
10. Yana Taimakawa Mata a Lokacin Sanyi:
Yana ɗora jiki da dumi da kariya daga sanyin ciki, wanda yakan kawo ciwon mara ko rashin sha’awa.
Wannan sune amfani guda goma da muka binciko akan madara da maza ga mata.