News
KALLI ABUNDA YA FARU A WAJEN BIKIN RARARA

Wasu Hotuna Kenan Da Suka Dauki Hankali Na Jaruman Kannywood Mata Yan Masana’antar Kannywood.
Kamar Yadda Kuka Sani Dai Acikin Satin nan ne aka daura auren mawakin siyar nan na arewacin Nigeria Dauda Kahutu Rarara Da Jarumar Kannywood Aisha Humaira.
Dayawa Daga cikin jaruman kannywood maza da mata sun halarci wajen kuma anyi abubuwa na biki yadda aka saba da dai sauransu, sai dai wasu daga cikin yam matan ne sukayi shigar data janyo cece kuce wanda zakuga hotunansu kamar haka.















Shin Me Zakuce Akan Wadannan Hotunan Ku rubuta mana a comment.