Trailer: Show Naija 1st Program – Abdullahi Usman Ahmad

Watch The Trailer Below:
From the heart of Naija to the world, Show Naija brings you the hottest content straight outta Nigeria! We serve you a blend of:
- Viral Entertainment
- Naija Music & Dance
- Street Interviews & Reactions
- Comedy Skits & Drama
- Cultural Vibes & Lifestyle
Whether you’re home or in the diaspora, this is where you stay connected to the pulse of Naija.
Don’t forget to Like, Comment, and Subscribe! Hit the bell icon so you never miss a moment of the Show Naija energy.
Show Naija Program With Abdullahi Usman Ahmad
All About Program Below:
Abdullahi Usman Ahmad SHOW NAIJA PROGRAM
Assalamu alaikum Muna Gabatarmuku Da Babban Bakonmu A Wannan Lokaci Wato Malam Abdullahi. Zamu so muji wasu abubuwa dan gane da rayuwarka da kuma wasu kalubale ka fuskanta da kuma shawarwarinka zuwa wajen matasa da dai sauransu, insha Allah A yanzu zamu tattauna a wannan fili namu daga wannan fage namu mai suna Show Naija, To masu kallo sai ku kasance tare damu domin kuji yadda tattaunawarmu zata kasance da babban bakonmu Malam Abdullahi, To bari mu shiga cikin shirin gadan gadan.
TAMBAYA
1: Menene Takaitaccen Tarihin Rayuwarka?
2: Shin Wasu Sana’oi Kayi A Rayuwarka a baya zuwa yanzu?
3: Wasu irin kalubale ka fuskanta akan sana’arka?
4: Nasan kayi harkar internet ko kuma nace social media, wasu irin nasarori ka samu dangane da haka?
5: Kalubale fa?
6: Wacce shawara zaka bawa matasa masu son
shiga harkar internet?
7: Wasu irin kalubale kake tunanin matasa zasu fuskanta idan suka shigo harkar internet da kuma social media?
8: Wanne kalar abinci kafi so?
9: Menene shawarka ga mafitar matasa a yanzu?
10: Kana da Aure?
11: Wasu shawarwari zaka bayar ga masu kallo da sauraro?
RUFEWA
Muna Godiya Malam Abdullahi Da Wannan Shawarwari da kuma amsa gayyata da kayi zuwa