Video Programs

Trailer: Show Naija 2nd Program – Haruna Abubakar

Show Naija Program

Watch The Video Here:

TAMBAYA

SHOW NAIJA PROGRAM
HARUNA KILLZONE


Assalamu alaikum Muna Gabatarmuku Da Babban Bakonmu A Wannan Lokaci Wato Malam Haruna . Zamu so muji wasu abubuwa dan gane da rayuwarka da kuma wasu kalubale ka fuskanta da kuma shawarwarinka zuwa wajen matasa da dai sauransu, insha Allah A yanzu zamu tattauna a wannan fili namu daga wannan fage namu mai suna Show Naija, To masu kallo sai ku kasance tare damu domin kuji yadda tattaunawarmu zata kasance da babban bakonmu Malam Haruna, To bari mu shiga cikin shirin gadan gadan.

1: Menene Takaitaccen Tarihin Rayuwarka?

2: Shin Wasu Sana’oi Kayi A Rayuwarka a baya zuwa yanzu?

3: Wasu irin kalubale ka fuskanta akan sana’arka?

4: Nasan kayi harkar internet ko kuma nace social media, wasu irin nasarori ka samu dangane da haka?

5: Kalubale fa?

6: Wacce shawara zaka bawa matasa masu son shiga harkar internet?

7: Wasu irin kalubale kake tunanin matasa zasu fuskanta idan suka shigo harkar internet da kuma

8: Kana Da Aure?

9: Wani Kalar Abinci Kafi so

10: Me Kake Tunani Ga Masu Yin Bad Comment A Social Media Sannan Kuma Meyamata Sunayi Maimakon Haka?

11: Wasu Shawarwari Zaka Bawa Masu kalli da sauraro? 12: Mungode Da Kasancewa Damu Da Kayi

RUFEWA


Muna Godia Malam Haruna, Masu kallo Wasu Darasi Zaku Dauka Akan Shawarwarin Da Malam Haruna Ya Bayar, Ku Ajiye Mana A Comment Section.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button